Latest
Rundunar 'yan sandan Kano ta bayyana nasarar damke wata matashiya, Shamsiyya Adamu da ta kware wajen satar wayoyin hannu tare da masu ba da gudunmawa.
Kamfanin mai na kasa (NNPCL) ya gaggauta gayyatar tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo bayan zargin cewa kila matatun da aka gyara ba sa aiki.
Nasir El-Rufai ya ziyarci Bashir Saidu a gidan gyaran hali na Kaduna, amma tsohon gwamnan ya ki cewa komai game da zargin da ake yiwa Bashir na almundahana.
Rundunar 'yan sandan Abuja ta bayyana yadda zanga zangar 'yan Shi'a da rikice rikicensu da sauransu da suka jawo mutuwar 'yan sanda 140 a shekarar 2024.
Hatsarin tirela a Gombe ya kashe mutane bakwai, ya raunata 31. FRSC ta gargadi mutane kan hawa tirela da shawartar direbobi su kula da gyaran mota.
Jam'iyyar NNPP ta bayyana cewa cikin sauki za ta kayar da Bola Tinubu a 2027 a zabi Rabi'u Kwankwaso saboda tsare tsaren masu wahala da ya kawo Najeriya.
Wani malamin addini, Bishop Shina Olaribigbe ya mutu bayan wani magidanci da ke zargin soyayya tsakaninsa da matarsa ya kai masa hari da wuka a Osun.
Babban manajan kogunan Hadejia da Jama’are, Rabiu Suleiman Bichi, ya bayyana cewa Kano za ta kada kuri'a sosai ga APC da Bola Tinubu a zaben 2027.
Ana fargabar wani malamin Katolika ya kashe yaro a cocin St. Colombus yayin bikin sabuwar shekara. 'Yan sanda sun kama shi domin gudanar da bincike.
Masu zafi
Samu kari