Latest
Babban alkalin babbar kotun tarayya, Mai shari’a John Tsoho, ya ki amincewa da bukatar Yahaya Bello na mayar da shari’ar damfarar tsohon gwamnan zuwa jihar Kogi.
Fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Ibrahim Masari ya yi martani kan yarjejeniyar Samoa ya ce ya kamata a rinka yin adalci ga wadanda ake so da wadanda ba a so.
Shugaban matasan jami'yyar NNPP a jihar Kano ya jagoranci matasa zuwa jam'iyyar APC. Sanata Barau Jibrin ne ya karbesu a birnin tarayya Abuja a jiya Litinin.
Majalisar limamai da malaman Musulunci a jihar Kaduna sun yi Allah wadai da yarjejeniyar Samoa da gwamnati ta sanyawa hannu inda suka shawarci Majalisun Tarayya.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya jajantawa Ministar kasuwanci da masana'antu, Doris Uzoka-Anite game da rasuwar mahaifiyarta mai suna Victoria Immaculata Uzoka.
Shugaban jam'iyyar APC a jihar Kano, Abdullahi Abbas ya yi martani mai zafi ga NNPP kan maganganunta game da matsayar Bola Tinubu a rigimar sarautar jihar.
Gwamnatin tarayya ta amince da shigo da wasu muhimman kayan abinci ba tare da biyan kuɗin haraji ba, kamar yadda Ministan noma, Abubakar Khadi ya sanar a Abuja.
Kalandar musulunci ta kunshi watanni 12 daga farko zuwa karshe kamar dai kalandar bature. A cikin watanni 12 akwai watanni hudu masu alfarma da aka ware.
An samu cece-ku-ce kan yarjejeniyar Samoa da gwamnatin Najeriya ta sanyawa hannu a makon da ya wuce. Legit ta fayyace gaskiya kan abin da yarjejeniyar ta kunsa.
Masu zafi
Samu kari