Latest
Hukumar NDLEA ta yi samame a jihohi da dama ciki har da Kano, Legas, Enugu, Osun, Abuja, Adamawa da sauransu. Ta kama basarake da dan bautar kasa.
Kungiyar Progressives Front of Nigeria (ProFN) ta gargadi jam'iyyar NNPP da Rabiu Musa Ƙwankwaso kan bata sunan Shugaba Bola Tinubu saboda rikicin masarautar Kano.
Shugaban APC na Kano, Abdullahi Abbas, yace Gwamna Abba Kabir da Kwankwaso zasu sha kaye a zaben 2027. Yace suna amfani da rikicin sarauta wurin boye gazawarsu.
Rundunar sojojin Najeriya ta jaddada matsayarta na rashin yi wa jami'anta katsalandan kan addininsu. Rundunar ba ta nuna wariyar addini yayin aikinsu.
'Yan ta'adda dauke da bindigu sun yi shigar mata inda suka sace mutane masu yawa a jihar Katsina. 'Yan ta'addan sanye da hijabai sun kai harin ne a Safana.
Babban malamin addinin Kirista a jihar Zamfara, Mikah Sulaiman ya samu kubuta daga hannun yan bindiga bayan ya shafe makonni biyu a hannunsu a Zamfara.
Bayan bullar kungiyar Wise, gwamnatin jihar Kano ta ba hukumar Hisbah umarnin cafke duk wata kungiya da aka samu tana tallatawa ko rajin kare masu auren jinsi.
Rahotanni sun bayyana cewa hukumar EFCC ta sanya Yahaya Bello cikin jerin sunayen wadanda INTERPOL za ta sanyawa ido a kasashe uku na Arewacin Afrika.
A yammacin Asabar din nan matasa, musamman masu fafutukar kare hakkin dan Adam a Kano su ka fara kururuwar gano wata kungiya mai yada mugun nufi a Kano.
Masu zafi
Samu kari