Latest
Yan Najeriya na tsaka da bayyana rashin gamsuwa da yadda Bola Tinubu ke mulkar kasar, sai ga shi an fara shirye-shiryen ya sake tsayawa takara a 2027.
Hukumar zabe ta INEC ta bude sababbin guraben ayyukan yi yayin da ta ke shirin tunkarar zabukan gwamnonin jihohin Edo da Ondo da za a yi a watan Satumba da Nuwamba.
Shugaban Malaman kungiyar Izala Sheikh Ibrahim Jalo Jalingo ya bayyana cewa za su sake zaben tiketin Musulmi da Musulmi a zaben shekarar 2027 mai zuwa.
Yayin da magana kan fita zanga zanga ke cigaba da daukan hankula, sheikh Aminu Ibrahim Daurawa da Dr. Jamilu Zarewa sun bukaci malamai su zauna da Bola Tinubu.
Fitaccen malamin addinin musulunci, Farfesa Ibrahim Maqari ya ce ya na mamakin malaman da ke haramta zanga-zanga a addininance, ya ce babu hadin fatawar da addini.
Gamayyar kungiyoyin matasan Kano (KYC) ta yi ikirarin cewa gobarar da ta tashi a fadar Sarkin Kano Sanusi II ya nuna cewa ubangiji bai ji dadin dawo da shi ba.
Gamayyar kungiyar dattawan Arewa maso Gabashin Najeriya ta ja kunnen Sanata Ali Ndume kan sukar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ta yi masa barazana.
Wasu kauyukan jihar Zamfara sun koka bayan 'yan bindiga sun kakaba musu haraji. 'Yan bindigan dai sun sanya harajin N200m kan kauyukan ne a Zurmi.
Attajirin da ya fi kowa kudi a nahiyar Afirika, Alhaji Aliko Dangote, ya bayyana cewa ba shi da gida a birnin Landan ko a kasar Amurka. Ya ce haya yake yi a Abuja.
Masu zafi
Samu kari