Latest
Matashin da ya yi hudubar jefo malamai masu hana zanga-zanga daga minbari mai suna Junaidu Abdullahi ya gamu da matsala bayan jefa shi gidan yari.
Fitaccen mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara ya tura sakon godiya ga al'umma kan addu'o'insu inda ya ce tabbas addu'a ce ta yi tasiri wurin sakin mahaifyarsa.
Wasu na cewa an ba malaman musulunci N16m domin su hana matasa zanga-zanga. Amma mun gano babu kanshin gaskiya a zargin cewa malaman musulunci sun karbi kudi.
Farfesa Sa’eed Muhammad Yunusa ya yi kira ga matasa da shugabanni a wata huduba da ya yi. Wannan huduba ta yi bayanin gwagwarmayar malamai da zanga-zanga.
Kasurgumin dan ta'adda a yankin Arewa maso Yamma, Bello Turji ya yi tone-tone kan ta'addanci inda ya zargi Belo Matawalle kan goyon bayan ta'addanci.
Muhammad Ali Ndume ya bayyana cewa shi uba ne a APC kuma Muhammadu Buhari da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ne suka jawo shi lokacin ba Ganduje.
Rahotanni sun bayyana cewa jagororin majalisar wakilan tarayya karkashin Hon Tajudeen Abbas sun kai ziyara matatar man Ɗangote da ke yankin Lekki a jihar Legas.
A yau Asabar 20 ga watan Yulin 2024 aka gayyaci Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero zuwa addu'a ta musamman da aka shirya a gidan Khalifa Isyaka Rabiu a jihar.
Duk da dokar hana fita a jiihar Benue, 'yan bindiga sun bijirewa dokar inda suka kutsa cikin kauye tare da hallaka mutane 18 yayin harin da tsakar dare.
Masu zafi
Samu kari