Latest
Yan fashin daji sun shiga kauyen Kurmin Kare a karamar hukumar Kachia ta jihar Kaduna, sun kashe dagajin kauyen, Ishaya Barnabas kana suka tafi da mutum 3.
Gwamnatin jihar Kaduna, karkashin jagorancin Malam Uba Sani, ta nisanta kanta da bidiyon cin zarafin da aka yi wa Dan Bilki Kwamanda. An zane shi da bulala.
Kungiyoyin kwadago sun amince da tayin da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kan mafi karancin albashi na N70,000. Sun bayyana dalilin yin hakan.
Hukumar JAMB ta bayyana cewa maki 140 ne mafi ƙarancin makin shiga jami'o'i a fadin kasar nan. A bangaren foliteknik da kwalejojin ikimi na Najeriya, maki 100 ne.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana N70,000 a matsayin sabon mafi karancin albashi da za a rika biyan ma'aikatan Najeriya yayin da ya dauki muhimman alkawura.
Majalisar Dattawa a Najeriya na kokarin samar da hukumar zabe ta musamman domin kula da zabukan kananan hukumomin kasar 774 bayan samun ƴancinsu.
Biyo bayan magana da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya yi a kan tsige Sanata Ali Ndume, matasa sunyi martani mai zafi kan lamarin inda suka bukaci yin zanga zanga.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya sanya labule da shugabannin kungiyoyin kwadago a fadarsa da ke Aso Rock Villa. Za su tattauna kan mafi karancin albashi.
Wasu daga cikin jarumai da mawakan Kannywood sun fito sun nuna adawa da tsulawa Dan Bilki Kwamanda bulala da aka yi, kamar yadda wani bidiyo da yadu ya nuna.
Masu zafi
Samu kari