Latest
'Yan gudun hijira a jihohin Niger da Borno sun roki Shugaba Bola Tinubu ya tausaya musu wurin dawo da Ministar jin kai da walwala, Dakta Betta Edu.
Ɗan majalisa mai wakiltar mazabar Pankshin/ Kanke/Kanam a tarayya, Honarabul Gagdi, ya gwangwaje diyarsa da kyautar mota ƙirar Lexus RX ta miliyoyi.
Gwamnatin jihar Katsina ta shirya kafa kamfanin samar da wutar lantarki wanda zai amfani gidaje da masana'antu. Gwamnatin za ta yi hadaka da kamfanoni.
Shugaban rukuninin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya musanta zargin cewa matatar man fetur dinsa na samar da man dizal mara inganci a kasar nan.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya taya Baffa Dan Agundi murnar samun mukamin shugaban hukumar NPC inda ya ce tabbas an yi nadin a inda ya fi dacewa.
Wani masanin kiwon lafiya, Ibrahim Musa ya wallafa wasu kura-kuran da ya ce an tafka su a fitacce shirin Kannywood mai dogon zango na Labarina zango na 9.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya sha alwashin kwato jihar Edo daga hannun jam'iyyar PDP. Ya fara shirin cimma wannan kudirin.
Tsige Sanata Ali Ndume daga mukamin bulalar majalisar dattawa ya kara bankado da abin da ke faruwa a majalisar tarayyar kan masu sukar shugaban kasa mai ci.
Mawakin siyasa a Arewa, Dauda Kahutu Rarara ya fitar da wani sabon faifan bidiyo domin godiya ga al'umma da Shugaba Bola Tinubu da jami'an tsaro.
Masu zafi
Samu kari