Latest
Wasu gungun matasa da ake zargin magoya bayan tsohon sarkin Kano Aminu Ado Bayero ne sun farmaki ɗan majalisar Gwale a wurin taron saukar Alkur'ani.
Kotun daukaka kara mai zama a Lagos ta tabbatar da hukuncin da aka yankewa Baale na Shangisha, Magodo, ta rage masa shekaru 3 daga cikin shekaru 15.
Mai martaba sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman ya mika godiya ga Bola Tinubu kan aikin hanya da ya kawo musu a jihar da za ta kawo saukin rayuwa.
Dan takarar shugaban kasa a SDP ya fadi yadda Tinubu ya yi yaki da Goodluck Jonathan kan cire tallafin mai amma yanzu yake bin IMF da bankin duniya sau da kafa.
Sanatan Najeriya daga jihar Anambara ya bukaci a canza tsarin zaman majalisa saboda kudin da ake biyansu ya yi kadan kuma suna zama sosai suna shan wahala.
Masu sana'o'i a mazabar Musawa/Matazu da ke jihar Katsina sun samu tagomashin tallafi daga dan majalisarsu, Abdullahi Ahmed Aliyu da zummar bunkasa sana'arsu.
Rundunar ƴan sandan birnin tarayya Abuja ta samu nasarar cafke wanda ake zargi da tsara yadda aka kashe Birgediya Janar Udokwere Harrod bayan kama makasa 4.
Gwamnatin Katsina karkashin Malam Dikko Umaru Radda ta kirkiro dokar hutun iddah domin bai wa matan da mazansu suka rasu hutun wata huɗu da kwana 10.
Jam'iyyar mai mulki a jihar Osun ta gamu da koma baya yayin da wasu mambobi sama da 100 suka jefar da laima, sun koma jam'iyyar APC ranar Lahadi, 21 ga wata.
Masu zafi
Samu kari