Latest
Shugaban Amurka, Joe Biden shi ne shugaban kasar na bakwai da ya janye daga neman takarar shugabancin kasar a zabe domin sake tsayawa a wa'adi na biyu.
Wasu matasa sun fara zanga zangar nun adawa da hukuncin da majalisar dattawa ta yi na tsige Sanata Ali Ndume daga matsayin mai tsawatarwa a majalisar dattawa.
Fitaccen malamin Musulunci, Farfesa Mansur Yelwa ya bukaci shugabannin kungiyoyin addini da su kira mabiyansa domin fara 'Alkunut' a masallatai madadin zanga-zanga.
Shugaban kungiyar gwamnonin APC ta Najeriya kuma gwamnan jihar Imo, Hop Uzodima ya haɗa Bola Tinubu da tsohon shugaban majalisar dattawa, Pius Anyim.
Wani babban jigo a jam'iyyar APC a jihar Ondo, Femi Adekanmbi, ya bukaci matasan Najeriya da su hakuri da yin zanga-zangar adawa da gwamnatin Tinubu.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gwangwaje jihohi 34 da babban birnin tarayya da kudi har N438 biliyan domin rage radadi da matsin rayuwa da ake fuskanta.
Za a ji cewa Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya mika sakon godiya ga Bola Tinubu kan samar da hukumar cigaban Arewa ta yamma (NWDC) domin farfado da yankin.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana cewa daga yanzu, N70,000 aka amince dukkanin masu daukar aiki su biya ma'aikata.
Gwamna Nasir Idris na jihar Kebbi ya kori dukkan shugabannin riko na kananan hukumomi 21 a jihar yayin da ake shirye-shiryen gudanar da zabe a watan Agustan 2024.
Masu zafi
Samu kari