Latest
Hukumar kula da tashoshin ruwa ta kasa (NPA) ta bayyana cewa ta yi nasarar tattarawa gwamnatin tarayya makudan kudin shiga a cikin shekara uku da ya kai N1.423trn.
Gwamnatin tarayya ta sanar da rage kudaden alawus da take biyan malaman da ke karatu a kasashen waje. Gwamnatin ta ce tabarbarewar tattalin arziki ya jawo haka.
Gwamnatin jihar Bauchi ta dauki matakin rufe asibitoci a fadin jihar yayin da ake shirin fara zanga zanga a 1 ga watan Agusta, ma'aikatan lafiya za su zauna a gida.
Majalisar wakilan Najeriya ta bukaci kamfanin rarrabe wutar lantarki da NERC da su koma tsohon farashin kudin wutar lantarki na kwastomomin Band A, a cire ƙarin.
Majalisar tarayya ta amince da kudirin dokar sabon mafi karancin albashi na ma'aikatan Najeriya. Kudirin na jiran sa hannun shugaban kasa Bola Tinubu.
Wata kungiyar matasa a jihar Kogi ta fitar da gargadi ga wasu da ake zargi za su kai hari gidan gwamnatin jihar da sunan zanga zanga domin su kama Yahaya Bello.
Gwamnatin tarayya ta kara daukan sabon mataki bayan shugaba Bola tinubu ya ba matasa hakuri kan zanga zanga a jiya Talata. A yau Laraba ne za su zauna a Abuja.
Kungiyar matasa a Kano ta bayyana cewa ta na kan matsayarta na shiga zanga-zanga matukar gwamnatin tarayya ta ba dauki matakin kawo sauki ga talaka ba.
Kungiyar masu kishin kasa da kokarin tabbatar da cigaba ta karyata kasungurmin dan ta'adda, Bello Turji bayan kalaman da ke dangantaka Bello Matawalle da ta'addanci.
Masu zafi
Samu kari