Latest
Kwamishinan 'yan sandan jihar Edo, Funsho Adegboye, ya bayyana cewa za su goyi bayan masu gudanar da zanga-zanga a jihar. Ya kafa musu muhimmin sharadi.
A ranar Alhamis, 1 ga watan Agusta, matasa za su hau kan tituna domin yin zanga zangar adawa da manufofin gwamnati da suka haifar da tsadar rayuwa.
Omoyele Sawore, ɗaya daga cikin masu jan ragamar shirya zanga zangar lumana da za a yi yau ya musanta raɗe-raɗin cewa an ɗage zanga zangar zuwa watan Oktoba.
Gwamnatin jihar Zamfara ta dauki matakin rufe makarantu saboda zanga-zangar da za a fara gudanarwa a fadin kasar nan kan tsadar rayuwa a ranar 1 ga watan Agusta.
Mai ba shugaban ƙaa shawara kan harkokin ɗalibai, Sunday Asefun ya ce suna zargin wasu masu ƙarfin juya gwamnati da ake ce ma Cabals da hannu a zanga zanga.
Rahotanni sun nuna aƙalla mutane 19 sun kwanta dama bayan wani bam da ƴan ta'addan Boko Haram suka dasa ya tashi a teburin mai shayi a jihar Borno.
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta dakile masu shirin gudanar da zanga-zanga a gobe Alhamis 1 ga watan Agustan 2024 inda ta ce a filin wasa kawai za su tsaya.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya amince da nadin jigon jamiyyar NNPP, Buba Galadima a matsayin shugaban kwamitin gudanarwa na Kwalejin Fasaha a jihar.
Gwamnatin tarayya ta bayyana fargabarta game da zanga-zangar gama gari da za a fara a ranar Alhamis, 1 Agusta, 2024, inda ta ce akwai rashin tsaro.
Masu zafi
Samu kari