Latest
Jami'an ƴan sanda sun tarwatsa masu zanga-zangar da suka matsa sai sun ga mai martaba sarkin Bauchi, sun harba masu barkonon tsohuwa mai sa hawaye.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bukaci 'yan Najeriya da su tambayi gwamnoni abin da suka yi da kudaden da ake ba su daga asusun gwamnatin tarayya.
Babban sufeton 'yan sandan kasa, Olukayode Ogbetokun ya ce bayanan sirri sun tabbatar da cewa wasu tsageru sun shirya tayar da hargitsi a kasar nan.
Kungiyar lauyoyi ta kasa, NBA za ta ba masu zanga zanga da aka zalunta kariya kyauta a dukkan jihohin Najeriya. NBA ta yi umurni da saka ido a fadin Najeriya.
Gwamnan jihar Jigawa ya dauki hadimai kusan 200 a yayin da ake fama da wahalar rayuwa a Najeriya. Sakataren gwamnatin jihar, Bala Ibrahim ne ya sanar.
Jami'an yan sanda sun buɗe wuta a kan iska domin tsorata masu zanga zsnga yayin da suka yi yunkurin toshe babban titin da motoci ke bi a Minna, jihar Neja.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta tarwatsa wasu matasa da suka yi kokarin fasa wuraren adana kaya da wasu shagudan a' Zoo Road' da ke birnin Kano.
Yayin da aka fara gudanar da zanga-zanga a jihohin kasar nan 36 da babban birnin tarayya Abuja, an shiga fargabar za a iya samun matsalar tsaro a kasa.
Hukumar yaki da cin hanci da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta samu gagarumar nasara a yakin da take yi da cin hanci cikin shekara daya.
Masu zafi
Samu kari