Latest
Gwamnatin jihar Plateau karkashin jagorancin Gwamna Caleb Mutfwang ta sassauta dokar hana fita da ta sanya a Jos da Bukuru. An ba jama'a damar fitowa.
Gwamnatin jihar Kano ta samar da dokar da za ta ba masu lura da gandun dajin Falgore a karamar hukumar Tudun Wada, inda masu laifin da aka kama za su sha dauri.
Sanata Muhammad Sani Musa ya bukaci mataimakin shugaban kasa da sauran manyan Arewa su zauna domin samar da mafita kan matsalolin yankin bayan zanga zanga.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya rattaɓa hannu kan yarjejeniyar gin akamfanin simimti kuma za a fara aikin a farkon shekara mai zuwa 2025.
Kungiyar Delta Delta Obedient Elders'Council ta yi martani ga Bola Tinubu kan maganar da ya yi a kan zanga zangar tsadar rayuwa a Najeriya da matasa suka yi.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya yi magana kan zanga-zangar da ake yi a fadin kasar nan. Ya ce ya kamata gwamnonin Arewa su farka su yi abin da ya dace.
Majalisar Wakilai ta yi magana kan jita-jitar da ake yadawa na baraka tsakanin Shugabanta, Hon. Tajudden Abbas da mataimakinsa, Hon. Benjamin Kalu.
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta fusata kan samamen da jami'an tsaro suka kai a hedkwatarta da ke birnin tarayya Abuja. Ta ce hakan abin kunya ne.
Wasu mabarata a Kano sun roki jagororin da su ka shirya zanga-zanga su yi hakuri, su janye saboda su samu damar fitowa neman na kai wa bakunansu.
Masu zafi
Samu kari