Latest
Mai martaba Sarkin Kano na 16, Alhaji Muhammadu Sanusi II, ya koka kan barnar da aka samu yayin zanga-zanga a jihar. Ya ce an lalata inda kakansa ya yi aiki.
Waus fusatattun matasa sun ƙona fadar Hakimin Lere bisa zargin shi ya turo sojoji suka ƙaƙaba dokar zaman gida a yankin, sun nuna fushinsu kan kisan Habibu.
Ministan harkokin noma da samar da abinci, Sanata Abubakar Kyari, ya shawarci 'yan Najeriya da su hakura da zanga-zangar da suke yi kan halin kunci a kasar nan.
Yayin da ƴan Najeriya suka fara zanga-zanga kan tsadar rayuwa, mun tattaro muku wasu kasashe huɗu da al'umma suka fusata suna yi zanga zanga a Afirka.
Wasu jami'an tsaro da suke rufe fuskokinsu sun kai samame hedkwatar ƙungiyar kwadago ta ƙasa kan zargin hannun mambobin NLC a zanga zangar da ake yi.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Bauchi ta tabbatar da kisan wani matashi Habibu a lokacin da matasa suka yi arangama da sojojin Operation Safe Haven a Lere.
Kasashen Amurka da Burtaniya sun bayyana damuwa kan rashin da aka yi yayin zanga-zanga inda suka bukaci Bola Tinubu ya tattauna da matasan domin shawo kan matsalar.
Sarkin Idjerhe a jihar Delta, Obukowho Monday Whiskey ya goyi bayan shugaban kasa na neman tattaunawa da masu zanga-zanga, inda ya ce hakan zai magance matsalolin.
Shugaban jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya, Abdullahi Ganduje ya yi magana kan halin kunci da 'yan kasar ke ciki wanda ya tilasta zanga-zanga a birane da dama.
Masu zafi
Samu kari