Latest
Rundunar sojan saman Najeriya ta yi luguden wuta kan Boko Haram a Dutsen Mandara da ke jihar Borno. Ta wargaza wajen hada bom din yan ta'addar yayin harin.
Wani dan majalisa daga jihar Osun ya fito ya caccaki lokacin da tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kwashe yana mulkin Najeriya. Ya ce an yi asara.
Babbar kotun jihar da ke zamanta a Gboko, jihar Benue ta hana jam’iyyar PDP gudanar da babban taron da ta shirya yi a ranar Asabar, 10 ga watan Agusta, 2024.
Gwamnatin tarayya ta hannun ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo ta sanar da janye dakatarwar da ta yiwa kamfanin jiragen sama na Arik. Yau zai dawo aiki.
Majalisar Wakilia ta yi martani kan rashin cikawa 'yan Najeriya alkawari na tallafawa talakawa da rabin albashin mambobinta da ta yi a watan Yulin 2024.
A yayin da aka shiga kwana na takwas a zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa, almajira sun roki matasa da su dakata haka, sakamakon rashin abinci a gare su.
Tsohon shugaban CDD, Farfesa Jibril Ibrahim ya fadi abin da ya hada Bola Tinubu fada da talakawa cikin shekara guda a kan mulkin, ya ce gaza cika alkawari ne.
Wani jirgin ruwa da ya dauko kayayyaki da fasinjoji ya gamu da hatsari a jihar Bayelsa. Jirgin ya gamu da hatsarin ne yana kan hanyar zuwa birnin Yenagoa.
Jama'a sun shiga dimuwa bayan wuta ta tashi a gidan man Mobil da ke jihar Legas a safiyar ranar Alhamis, inda hukumar kashe gobara su ka mai dauki
Masu zafi
Samu kari