Latest
Ministar masana'antu, ciniki da zuba jari, Dr. Doris Uzoka Anite, ta nuna takaici kan yadda aka lalata dukiya ta biliyoyin Naira sakamakon zanga-zangar da aka yi.
Jam'iyyar APC ta yi magana da majalisar dattawan Najeriya kan dawo da Sanata Ali Ndume matsayinsa na mai tsawatarwa a majalisa bayan ganawa da Ganduje.
Dalibai da dama da suka samu N20,000 daga asusun NELFund matsayin alawus din watan Yuli sun nuna farin cikinsu yayin da suka sayi kayan abinci da kudin.
Gwamnatin tarayya ta ce akwai yalwar arziki a yankin Arewacin Najeriya, saboda haka bai dace a rika talauci a yankin ba, tare da jaddada cewa Tinubu na kaunar Arewa.
Tsohon shugaban APC, Lukman Salihu ya bukaci Peter Obi, Atiku Abubakar da Rabi'u Kwakwaso su hada kai wajen kawo karshen mulkin Bola Tinubu a 2027.
Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Doguwa/Tudun Wada, Alhassan Ado Doguwa, ya lashi takobin sanyawa jam'iyyar APC ta yi nasara a Kano a zaben 2027.
Wasu miyagun 'yan ta'adda sun yiwa dakarun sojojin Najeriya kwanton bauna a jihar Sokoto. 'Yan ta'addan sun hallaka sojoji hudu a harin da suka kai.
Wata kungiyar Yarbawa a Najeriya ta yi magana kan jawabin Bola Tinubu a karshen makon da ya gabata inda ta ce shugaban ya warware matsalolin masu zanga-zanga.
Kasar Libya ta sha gaban Najeriya a cikin jerin kasashen nahiyar Afirika mafi yawan arzikin man fetur. Najeriya ta zo a matsayi na biyu a cikin jerin.
Masu zafi
Samu kari