Latest
Gwamnatin tarayya ta kafa sabuwar dokar hana likitoci tafiya kasashen waje domin yin ayyuka. Ministan lafiya, Farfesa Muhammad Pate ne ya fadi haka.
Gwamnatin Jigawa karkashin jagorancin Gwamna Umar Namadi, ta cire dokar hana fita da ta sanya a kananan hukumomi takwas saboda rikici yayin zanga-zanga.
An shiga jimami bayan sanar da mutuwar fitacciyar mawakiyar yabo na addinin Kirista a Najeriya, Aduke Ajayi ta yi bankwana da duniya a jiya Litinin.
Gwamnatin Kano ta aiwatar da wasu ayyuka guda biyar wadanda suka lakume Naira miliyan 700 a wani yunkuri na samar da tsaftataccen ruwan sha a sassan jihar.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya yi nasara a bukatar da ya shigar gaban kotu kan masu zanga zanga da ke shirin ci gaba da yin zanga zanga bayan karewar kwanaki 10.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da Goodluck Jonathan sun isa fadar shugaban kasa domin tattaunawa a zaman majalisar magabata na kasa tare da Bola Tinubu.
Mazauna garin Gantsa a karamar hukumar Buji da ke Jigawa sun fara gudun ceto rai bayan mamakon ruwa da ya sauka a yankin tare da shafe sassan garin.
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ziyarci ma'aikatar shari'a ta Kano bayan an lalata wajen a lokacin zanga zangar tsadar rayuwa. Ya yi alkawarin kawo gyara.
Al'ummar Musulmai da Kiristoci a jihar Plateau sun fito neman mafita kan rashin ruwan sama inda suka koka kan yawan zunuban da ake aikatawa a fadin kasar.
Masu zafi
Samu kari