Latest
An rufe titin Aba da ke Fatakwal yayin da shugaban APC na Rivers da aka tsige, Tony Okocha ke jagorantar zanga-zangar nuna goyon baya ga Shugaba Tinubu da Wike.
Akwai yiwuwar Gwamnatin Tarayya da gwamnonin jihohi 36 a Najeriya za su fitar da matsaya kan tsawaita lokacin fara biyan kananan hukumomi 774 a kasar.
Alhaji Tanko Yakasai da Farfesa Auwalu Yadudu sun bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sake nazari sosai kan batun canza tsarin mulkin Najeriya.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Ogun ta tabbatar da cewa an yi garkuwa da waus mutum biyu ƴan ƙasar China, kuma maharan sun fara tuntuɓa domin neman fansa.
A karon farko tun bayan hawansa mulki watanni 14 baya, Shugaba Bola Tinubu ya kira taron majalisar magabata na kasa inda ake sa ran zai gaba da tsofaffin shugabanni.
Kungiyar manyan ma'aikatan gwamnati sun yi barazanar daukar mataki kan gwamnonin da su ka ki fara aiwatar da sabon mafi karancin albashi ga ma'aikatansu.
Hukumar yaki da cin hanci ta ICPC ta na zargin tsohon hadimin Mallam Nasir El-Rufai mai suna Mr. Jimi Lawal kan zargin badakalar N11bn na kwangila.
Kungiyar yan kasuwar man fetur ta kasa ta ce za a iya samun saukin farashin man fetur a Najeriya idan matatar Dangote ta fara fitar da man fetur zuwa kasuwanni.
Gwamna Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa ya dauki matakin hana hadimansa na siyasa fita wajen jihar idan gwamnati ce za ta dauki nauyinsa duba da tattalin arziki.
Masu zafi
Samu kari