Latest
Matasan APC sun ga rashin dacewar zanga-zangar adawa da manufofin gwamnatin Bola Tinubu na kwanaki 10, inda ta shirya tattakin goyon bayan shugaban kasa.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari a karamar hukumar Dekina ta jihar Kogi. 'Yan bindigan sun hallaka wani babban basarake yayin harin.
Ministan wutar lantarki, Adebayo Adelabu ya bayyana cewa yanzu wuta ta kara samuwa a sassan kasar nan biyo bayan shirin gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
Hadimin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan harkokin dalibai, Asefon Sunday, ya bukaci matasan Najeriya da su kara hakuri da wannan gwamnati mai ci.
Gwamnan jihar Benuwai, Hycinth Alia ya roki matasa musamman waɗanda ke da hannu a rashin tsaron da ake fama da shi su ajiye makamai su rungumi zaman lafiya.
Kungiyar Miyetti Allah ta MACBAN ta nuna fargabarta yayin da ta ce akalla makiyaya 11 da shanu 33 ne aka nema aka rasa a jihar Anambra. Ta yi karin haske.
Gwamnan jihar Bauci, Sanata Bala Abdulkadir Mohammed, ya mika sunayen mutum da yake so majalisar dokokin jihar ta amince da su a matsayin kwamishinoni.
Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo ya caccaki Charles Orie kan ikirarin murabus a gwamnatinsa inda ya ce daman can wa'adinsa ya kare kafin ya sanar da murabus din.
Matafiya sun yi kicibis mugun gamo da 'yan ta'adda hanyar Gusau-Funtua, inda miyagun su ka ɗauke fasinjojin mota uku,tare da sace wasu a Unguwar Chida.
Masu zafi
Samu kari