Latest
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani ya nanata cewa yana nan kan bakarsa cewa N21m aka biyan kowane sanata a majalisar dattawa ta 10.
Fitaccen Fasto a Najeriya, Elijah Ayodele ya bayyana irin wahalar da Bola Tinubu zai sha a hannun yan Arewa a 2027 inda ya ce shugaban zai sha mamaki.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya fito ya gayawa duniya wani sirrinsa da ba kowa ya sani ba. Shekarau ya ce har ya kusa gama mulki ba ya da gida.
Gwamnonin Arewa sun zauna a karon farko bayan zanga zangar tsadar rayuwa domin duba damuwowin yankinsu a Abuja. Gwamnan Gombe ne ya jagoranci zaman.
Dattijon kasa, Alhaji Tanko Yakasai ya bayyana cewa ba kundin tsarin mulkin Najeriya ce ke da matsala ba, kar a bar jaki ana dukan taiki, ya ce a sauya tunani.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta bijiro da wata manhaja mai suna mobilizer da za ta ba wa yan kasa damar mika sakon ta'addanci ko rashin tsaro a yankunansu.
Yayin da ake tunkarar zaɓen gwamna a jihar Ondo, jam'iyyar PDP ta rasa wasu manyan kusoshi ciki har da hadiman tsohon gwamna da ƴan majalisar tarayya da jiha.
Kotun sauraran kararrakin zabe ta yi zama kan korafin zaben cike gurbin Sanata da aka gudanar a mazabar Plateau ta Arewa a watan Faburairun 2024.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Mohammed, ya fito ya kare matakin da ya dauka na caccakar Shugaba Bola Tinubu kan halin da ake ciki a kasa.
Masu zafi
Samu kari