Latest
Hukumar tsaron fararen hula NSCDC ta tabbatar da mutuwar wasu matasa biyu bayan sun nutse a kududdufi a yankin karamar hukumar Birnin Kudu a Jigawa.
Matatar mai ta Dangote ta ba hakikance cewa za ta fara samar da man fetur a cikin watan Agusta. Matatar ta sha sanya lokacin fara fitar da man fetur tana dagewa.
Asusun ba da lamunin karatu na Najeriya (NELFund, asusun ya sanar da cewa ya tantance karin manyan makarantu 22 mallakin jihohi, kuma dalibai za su iya neman rancen.
Gwamnatin jihar Kano ta caccaki jam'iyyar APC kan zargin yin kwana da kayan tallafi na Gwamnatin Tarayya inda ta ce komai na Gwamna Abba Kabir a bayyane yake.
Kungiyar Arewa ta Northern Stakeholders Consultative Forum ta bukaci mahukuntan kasar nan su gaggauta binciken dan majalisa, Hon. Ugochinyere Ikenga.
Majalisar dokokin jihar Ogun ta zartar da shawarin gurfanar da Olu na Obapemi a jihar Ogun bisa zarginsa da shiga rigimar fili ba tare da kwakkwarar shaida ba.
Tsohon kwamishinan ayyuka a jihar Kano a lokacin Ganduje, Mu'azu Magaji ya yi magana kan zargin matar Abdullahi Ganduje da sace kudin jihar Kano har N20bn.
Jam'iyyar APC reshen jihar Rivers ta nuna goyon bayanta ga Gwamna Siminalayi Fubara na jihar. Jam'iyyar karkashin jagorancin Emeka Beke ta ce lokacin siyasa ya kare.
Kamfanin simintin Dahiru Mangal ya ƙaryata jita-jitar siyar da buhu kan farashin N6,000 kamar yadda ake yaɗawa a kafofin sadarwa inda ya ba al'umma shawara.
Masu zafi
Samu kari