Latest
Tsohon shugaban kasa Janar Ibrahim Badamasi Babangida na daga cikin shugabannin da suka jagoranci kasar nan a mulkin soja. Ya cika shekara 83 a duniya.
Gwamnatin tarayya ta fadi dalilin sayawa shugaban kasa sabon jirgin sama kirar Airbus A330. Mun tattaro wasu muhimman abubuwa da ya kamata kusa ni game da jirgin.
Yan jam'iyyun adawa a Najeriya sun yi martani mai zafi ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan sayen sabon jirgin shugaban kasa da ya yi ana cikin wahalar rayuwa.
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC), ta samar da ya'yan kungiyar da sauran ma'aikatan kasar nan su kwana da shirin daukar mataki kan gwamnati idan an kama shugabanta.
Gwamnan jihar Kogi, Alhaji Ahmed Usman Ododo ya amince da naɗin mutane 1,192 a matsayin masu taimaka masa na musamman, matakin zai fara aiki a watan Satumba.
Gwamnatin Shugaba Tinubu za ta samu tallafin $27m da aka ware musamman domin tallafawa Najeriya a wani bangare na ayyukan jin kai daga kasar Amurka.
Kungiyar kwadago ta yi bayani kan lokacin da za a fara biyan mafi karancin albashi da gwamnatin Bola Tinubu ta yi. NLC ta ce zuwa karshen Agusta za a kammala.
Shugaban hukumar zabe INEC reshen jihar Ogun, Barista Niyi Ijalaye ya yanke jiki ya faɗi kuma Allah ya masa rasuwa bayan fitowa daga taro a Abuja.
Gwamnatin jihar Ribas ta gargadi kungiyoyin addini da sauran kungiyoyi masu zaman kansu da su daina ba mazauna yankin tallafi duba lafiyar jama'a kyauta.
Masu zafi
Samu kari