Latest
Sheikh Muhammad Adamu Dokoro ya ce Fir'aunanci da ake a Najeriya ya yi yawa bayan kara kudin man fetur. Malamin ya ce yan siyasa ba sa tausayawa talaka.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya yi ta'aziyya ga iyalan marigayi Umaru Musa Yar'Adua inda ya ce tabbas an yi babban rashin uwa kuma mai dattaku.
A wannan labarin, za ku ji cewa majalisar dokokin jihar kano ta amince da kwarya-kwaryar kasafin kudin da gwamna Abba Kabir Yusuf ya aika mata domin amincewa.
Hukumar kula da ayyuka kasuwanci a Najeriya CAC ta ce za ta sa ƙafar wando ɗaya da duk mai sana'ar POS da ya gaza yin rijista kafin cikar wa'adin da ta ɗiba.
A wannan rahoton, gwamnatin jihar Zamfara ta nesanta kanta da sanarwar da aka ce ta fito daga gare ta na shirin tattaunawa da yan ta'adda domin sulhu a jihar.
Darajar kuɗin Najariya ta ƙara faɗuwa a kasuwar canjin kuɗin ketare ta gwamnatin Najeriya, Dala ta koma N1,639 yayin da ake kuka tashin farashin man fetur.
Gwamna Dikko Umaru Radda ya ce zai fara biyan ma'aikatan jihar Katsina mafi karancin albashin N70,000. Ya ce nan gaba kadan ma'aikata za su fara samun kudin
Wasu miyagun 'yan bindiga sun yi garkuwa da kimanin mutane 15 a wani sabon hari da suka kai garin Mani da ke karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna.
Yan bindiga sun fara saka mutane bauta a Areacin Najeriya. Yan bindiga sun fara saka mutane noma a gonakinsu. Suna kuma kwace amfanin gonar mutane.
Masu zafi
Samu kari