Latest
Kamfanin NNPCL ya yiwa kungiyar kare hakkin Musulmi (MURIC) martani kan cewa ya na adawa da matatar man Dangote. NNPCL ya ce Dangote zai iya sayarwa 'yan kasuwa mai.
Kungiyar kwadago ta NLC ta yi magana kan tsare-tsaren mulkin Shugaba Bola Tinubu inda ta fadi gwamnatoci biyu da suka dara na shugaban kan tattalin arziki
Gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa, ya yi sababbin nade nade a gwamnatinsa. Gwamnan ya nada hadimai mutum 344 wadanda za su taimaka masa a mulki.
Fitaccen Fasto a Najeriya, Fasto Elijah Ayodele ya shawarci Jonathan da ka da ya kuskura ya sake maganar tsayawa takarar shugaban kasa a 2027 mai zuwa.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya bayyana cewa wasu shugabannim al'umma na hada baki da 'yan bindiga domin su yi barna a yankinsu.
Hadimin Bola Tinubu a bangaren sadarwa, Ajuri Ngelale ya yi murabus inda ya mika takardar ajiye aiki ga shugaban ma'aikatan gwamnati, Femi Gbajabiamila.
Wani jigo a jam'iyyar PDP, Kola Ologbondiyan ya buƙaci shugaban jam'iyyar na kasa, Umar Damagum, ya yi murabus daga mukaminsa. Ya fadi dalilansa.
Gwamna Caleb Mutfwang ya rusa shugabannin kananan hukumomi 17 a jihar Plateau inda ya gode musu kan irin gudunmawar da suka bayar tare da rokon hadin kansu.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya sake kira ga mazauna jihar su tashi tsaye su tunkari ƴan bindiga, ya ce musulunci ya yarda da kare kai.
Masu zafi
Samu kari