Latest
Hedikwatar tsaron Najeriya ta bayyana cewa sojoji sun samu nasarar kashe miyagun ƴan ta'adda 152, sun kama wasu 109 tare da ceto mutane 91 a mako guda.
Kungiyar Shehu Buba Umar Vanguard (SBUV) ta bukaci Sanatan Bauchi ta Kudu, Sanata Shehu Buba ya fito neman kujerar gwamnan jihar duba da irin gudunmawa da ya bayar.
Yayin da ya ke kammala ziyararsa a kasar China, Shugaban kasar Najeriya, Bola Tinubu ya bayyana yadda ya ke kokarin inganta kasar domin kawo sauyi.
Wani jirgin ruwa da ya ɗauki mutane akalla 25 da babura ya nutse a yankin ƙaramar hukumar Lafia a jihar Nasarawa, an tabbatar da mutum huɗu sun mutu.
Gwamnan jihar Ekiti Biodun Oyebanji ya amince da tsarin aiki daga gida domin saukakawa ma'aikata sakamakon tsadar rayuwar da aka shiga saboda tashin fetur.
Yayin da ake ta korafi kan sanar da nasarar Bola Tinubu a zaben 2023, INEC ta fayyace dalilin sanar da sakamakon zaben shugaban kasa da tsakar dare.
Sheikh Sani Yahaya Jingir ya ce makiya tikitin Musulmi da Musulmi ne suka kara kudin mai domin jawo bakin jini ga Bola Tinubu. Ya ce Tinubu zai rage kudin mai.
A wannan labarin, gwamnatin Ekiti ta rage yawan kwanakin da ma'aikatanta ke zuwa aiki a mako saboda rage radadin karin farashin litar fetur, amma ba ga kowa ba.
Yayin da ya kammala ziyara a kasar China, Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bukaci yan Najeriya mazauna kasar da su tabbatar da sun wakilci kasarsu a ketare.
Masu zafi
Samu kari