Latest
Kungiyar kwadago ta yi martani bayan jami'an DSS sun kama shugaban kwadago, Joe Ajaero a birnin tarayya Abuja. Yan kwadago sun bukaci a daina cin zarafinsu.
Wasu jami'an rundunar sojojin Najeriya sun afka garin Okuama da ke ƙaramar hukumar Oghelli a jihar Delta, rahotanni sun nuna mutane sun yi takansu.
Rahotanni sun bayyana cewa jami'an hukumar DSS sun kwace ikon ofishin kungiyar SERAP na Abuja awanni bayan da ta nemi Shugaba Tinubu ya janye karin kudin fetur.
Wani dan Najeriya daga Kano da ke aikin bincike a Korea ta Kudu, Dakta AbdulQaadir Yusuf Maigoro ya kirkiri na'urar da za ta yaki zazzabin cizon sauro.
Gwamnatin tarayya ta ware kudi n3bn ga wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a jihar Bauchi. Sanata Shehu Umar Buba ya xe ya kamata gwamnatin Bauchi ta raba kudin.
A wannan rahoton, Mai unguwar ‘yar akwa, Jamilu Abba Danladi, ya bayyana takaicin yadda aka jefar da jaririya a karkashin tayar mota a Na’ibawa da ke jihar Kano.
Jami'an hukunar 'yan sandan farin kaya (DSS) sun cafke shugaban kungiyar kwadago ta kasa (NLC), Joe Ajaero. An cafke Ajaero ne a flin jirgin sama na Abuja.
Shugaba Bola Tinubu da shugaban kasar Sin, Xi Jinping sun rattaba hannu kan yarjejeniyar aikin dala biliyan 3.3 da zai bunkasa masana'antun Najeriya.
Yan Najeriya sun koka kan yadda suka gaza samun wajen da ake sayar da shinkafar gwamnatin Bola Ahmed Tinubu a kan N40,000 a birnin tarayya Abuja.
Masu zafi
Samu kari