Latest
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da buƙatar tsawaita wa'adin shugabannin riko na ƙananan hukumomin jihar Kano yayin da ake dakon hukunci kotu kan zabe.
Tsohon mai magana da yawun Goodluck Jonathan, Dakta Reuben Abati ya ce yanzu haka tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari na can yana yiwa Najeriya dariya.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hare-hare a jihar Kaduna. 'Ƴan bindigan dauke da makamai sun hallaka mutum biyar tare da sace wasu mutane da dama.
Jam'iyyar PDP ta fadawa shugaba Bola Tinubu wadanda suka dauki nayyib zanga zangar tsadar rayuwa a Najeriya. PDP ta ce yunwa ce ta saka yan Najeriya zanga zanga.
A wannan labarin, kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta bayyana damuwa kan halin da shugabanta, Kwamred Joe Ajaero a filin jirgi a Abuja a hanyarsa ta zuwa Birtaniya.
Akwai alamun masu kasuwancin man fetur a kasar nan zai fara dauko man fetur zuwa cikin kasar nan. Matakin na zuwa bayan kamfanin NNPCL da Dangote.
Sanata Baa Mohammed na jihar Bauchi ya rantsar da sababbin kwamishinoni 3 da babban mai ba shi shawara kan harkokin tsaro, ya yi jawabi a fadar gwamnati.
Tsohon dan majalisar dokokin jihar Edo, Honarabul Emmanuel Agbaje ya sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP. Ya sauya shekar ne bayan ya fice daga jam'iyyar APC.
Bayanai sun fito kan dalilin kama shugaban kwadago da jami'an DSS suka yi a Abuja. An kama Joe Ajaero ne bisa kin amsa gayyatar yan sanda da jami'an DSS.
Masu zafi
Samu kari