Latest
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya yi magana kan ambaloyar ruwan da ta auku a jihar. Ya ce mutane miliyan daya lamarin ya shafa.
Kungiyar kwadago ta bayyana cewa za ta kai shugabanta, Joe Ajaero asibiti domin tabbatar da lafiyarsa bayan kamun da DSS ta masa. NLC ta bukaci a saki takardunsa.
Gwamna Babagana Umaru Zulum ya tabbatar da karɓar N3bn daga gwamnatin tarayya yayin da ambaliya ta tarwatsa mutane sama da miliyan guda a Maiduguri.
Hukumar zaben Kano (KANSEIC) ta nemi taimakon hukumar NDLEA wajen gudanar da gwajin tu'ammali da miyagun kwayoyi kan 'yan takarar zaben kananan hukumomin jihar.
Shugaban Yarabawa, Iba Gani Adams ya tura wasika ga Bola Tinubu yana caccakansa kan yadda ya mayar da Najeriya cikin kasa da shekaru biyu ana wahalar rayuwa.
A rahoton nan, za ku ji gwamnan Bauchi, Bala Mohammed ya umarci hukumar aikin hajji a ta fara karbar kafin alkalami daga maniyyatan aikin hajjin 2025.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya yi zargin cewa ana shirin cafke magoya bayan jam'iyyar PDP gabanin zaben gwamnan jihar da ke tafe nan da kwanaki masu zuwa.
Jam'iyyar APC ta caccaki Salihu Lukman kan kiran da ya yi ga Atiku, Kwankwaso da Peter Obi su jingine saɓanin da ke tsakaninsu, su tararwa Bola Tinubu a 2027.
An wayi gari a Maiduguri bayan an kwana da ambaliyar ruwa, mutane sun fara komawa gida yayin da harkoki suka fara dawowa. Wasu sun kwana a bakin hanya.
Masu zafi
Samu kari