Latest
Gwamnatin tarayya ta fito ta yi magana kan dalilin da ya sanya jami'an tsaro suka cafke shugaban kungiyar kwadago ta kasa (NLC), Kwamared Joe Ajaero.
Rahotanni sun bayyana cewa masu neman takara 20 a karkashin NNPP a zaben ciyamomi da kansilolin Kano sun fadi gwajin kwayoyi da hukumar NDLEA ta yi masu.
An tattara cikakken jerin sunayen 'yan tawagar jami’an tsaro 15 na Shugaban kasa Bola Tinubu, wadanda suka hada da jihohi da yankunan da suke jagoranta.
Primate Elijah Babatunde Ayodele ya fitar da wani sabon hasashe a game da wahalhalun da ‘yan Najeriya ke ciki a karkashin gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
Babban daraktan hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Borno, Barkindo Mohammed ya ce shi da jami'ansa sun maƙale a wani da wuri da suka je bada agaji.
Jam'iyyar APC ta bayyana cewa manufofin gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu sun kara tabarbarar da tattalin arzikin kasar nan. Ta fadi dalili.
Wasu jihohi a Najeriya sun dauki matakin dage ranakun da dalibai za su koma makarantu. Wasu daga ciki sun dauki matakin ne saboda tsadar fetur da wasu dalilan.
A safiyar Talata ne jama'ar Maiduguri a jihar Borno su ka wayi gari da ambaliya mafi muni a shekaru 30, inda ta lalata muhimman wurare, har da makabartu.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Umo Eno, ya yaba da matakin da matasan jihar suka dauka na kin shiga zanga zangar da aka yi a kasar nan. Ya ba su kyautar N310m.
Masu zafi
Samu kari