Latest
Kotun daukaka ta zartar da hukunci kan karar da ke neman soke tikitin takarar gwamna na Barista Olumide Akpata karkashin inuwar jam'iyyar Labour Party.
Asusun ba da lamuni na duniya, IMF ya ce talaka na shan wahala sosai sakamakon cire tallafin man fetur a Najeriya. IMF ya bukaci Tinubu ya saukakawa talaka.
Tsohon hadimin Goodluck Jonathan, Reno Omokri ya caccaki masu sukar Shugaba Bola Tinubu kan matakin NNPCL na kara farashin mai a fadin kasar baki daya.
Mazauna unguwar Rigasa a ƙaramar hukumar Igabi ta jihar Kaduna sun kama wanda ke yawan ɗauke masu tabarmi a Masallacin unguwa, ya amsa laifinsa nan take.
Kungiyar yan Arewa ta yi kira ga shugaba Bola Ahmed Tinubu kan kaucewa bin hanyar Muhammadu Buhari. Kungiyar ta ce Buhari ne ya jefa Tinubu a matsala.
Kungiyoyin kwadago na duniya karkashin inuwar International Trade Union Conference da Public Service International sun fusata da gwamnatin Najeriya.
Yayin da ake shirin zaben jihar Edo, Gwamna Godwin Obaseki ya ki amincewa da sanya hannu a yarjejeniyar zaman lafiya kan zaben da ke tafe nan da kwanaki tara.
Hukumar ba da agajin gaggawa ta ƙasa (NEMA) ta ce zuwa yanzun ta gano gawarwakin mutum 30 waɗanda suka rusu a ambaliyar ruwan da ta kusa shafe Maiduguri.
A labarin nan, hukumar da yaki da yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC) ya bayyana cewa talauci da cin hanci sun taimaka wajen ta'addanci.
Masu zafi
Samu kari