Latest
Bulama Bukarti ya kalubalanci Bello Turji bayan ya gargade shi a wani bidiyo inda ya ce a baya shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau ya yi masa barazana irin haka.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, Primate Babatunde Elijah Ayodele, ya shawarci Rabiu Musa Kwankwaso da ka da ya yi takara a zaben 2027 da ke tafe.
Yayin da ake kuka bayan karin kudin mai a fadin Najeriya, gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun ya kawo hanyar saukakawa al'ummarsa bayan karin kudin mai a kasar.
Rahotanni sun nuna cewa dakarun sojojin Najeriya da askarawan Zamfara sun kai ɗauki garin Moriki da ke ƙaramar hukumar Shinkafi bsyan cikar wa'adin haraji.
Shugaban Yarbawa a yankin Kudu maso Yamma, Gani Adams ya caccaki Shugaba Bola Tinubu kan tsare-tsarensa da ke kuntatawa al'umma da jefa su cikin wahala
Babban mai taimakawa gwamnan Kano kan harkokin Rediyo, Abdullahi Tanka Galadanchi ya sauka daga mukaminsa kan zargin rashin iya aiki da makauniyar biyayya.
Gwamnatin Anambra ta hannun ma'aikatar mata da walwalat jama'a ta ba da umarnin gudanar da bincike kan kisan wata mata da ake zargin mijinta da daɓa mata wuƙa.
A wannan labarin za ku ji shugaban majalisar dattawan kasar nan, Rt. Hon. Godswill Akpabio ya taya mazauna Borno da Bauchi alhinin ambaliyar ruwa.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wani direban mota ya hallaka babban jami'in dan sanda a jihar Ekiti. Direban ya kashe dan sandan ne lokacin da yake bakin aikinsa.
Masu zafi
Samu kari