Latest
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal ya ce bayanai sun nuna tsohon gwamnan da ya gada, Bello Matawalle na da hannu dumu-dumu a harkokin ƴan fashin dajin jihar.
A wannan labarin cewa majalisar amintattu ta jam'iyyar PDP ta shiga ganawar sirri cikin gaggawa da jiga-jigan na jam'iyyar da ke majalisar kasar nan.
Bayan shafe wata da doriya, Hukumar kula da jarabawa a Najeriya (NECO) ta tabbatar da sake sakamakon jarrabawar dalibai a yau Alhamis 19 ga watan Satumbar 2024.
Sufeton yan sandan Najeriya ya canza kwamishinonin yan sanda a jihohin Delta, River da birnin tarayya Abuja. Ya yi umarni da su kara himma kan maganace rashin tsaro.
Gwamna Malam Dikko Radda tare da haɗin guiwar bankin duniya sun ɗauko aikin samarda ruwan sha a faɗin kananan hukumomi 34 wanda zai laƙume N22bn.
Dakarun sojojin Najeriya da ke aikin samar da tsaro a jihar Taraba sun samu nasarar cafke wasu mutane da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a jihar Taraba.
Ana hasashen 'Hamster' na shirin fashewa, asibitin Gwamnatin Tarayya (FTH) da ke Gombe ya haramtawa ma'aikata 'kirifto' da 'mining' yayin da suke bakin aiki.
Gwamnatin Taraba ta ce gwamnatin Bola Tinubu ba ta tura mata shinkafa tirela 20 da ta yi alkawari ba. Bola Tinubu ya yi alkawarin tura shinkafa jihohin Najeriya.
A wannan labarin, gwamnatin tarayya ta bayyana cewa za ta fara sa ido kan wasu 'yan kasuwa a kasar nan domin tabbatar da cewa ba a cutar masu sayen kayayyaki.
Masu zafi
Samu kari