Latest
A wannan labarin, wasu daga cikin mazauna karamar hukumar Giwa da ke jihar Kaduna sun yi zargin jiragen sojojin saman Najeriya sun jefa masu bama-bamai.
Gwamnatin jihar Bauchi ta ware kudi domin gyara tare da inganta fadojojin sarakunan gundumomi 11 na karamar hukumar Dass da ke a jihar. Mun zanta da Muslim Dabo.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta karbo bashin $1.57bn daga bankin duniya domin wasu ayyuka na musamman a Najeriya. Za a farfado da noma da kiwon lafiya.
Rundunar sojin Najeriya ta samu nasara kan yan ta'adda a jihohin Arewacin Najeriya. Sojoji sun kashe yan ta'adda da dama sun ceto mutanen da aka sace.
Kungiyar masu kishin jihar Zamfara sun karyata labarin fara zaman kotu kan zargin tsohon gwamnan jihar, Dr. Bello Matawalle da alaka da ta'addanci.
Jam’iyyar APGA mai mulki a jihar Anambra ta lashe dukkanin kujerun ciyamomi da na kansiloli a zaben kananan hukumomin jihar da aka gudanar a ranar 28 ga Satumba.
Rundunar yan sanda a jihohin Arewa da Kudu sun yishiri domin magance masu tayar da fitina a lokacin zanga zangar adawa da tsadar rayuwa a watan Oktoba.
Gwamnatin tarayya ta fara shirin hana kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU) shiga yajin aiki. Gwamnatin ta samar da tawagar da za ta yi aiki a kan hakan.
A wannan labarin za ku ji cewa wasu yan ta'adda da aka zaton hayarsu aka yi sun kashe dan takarar kansila a jihar Kaduna, Raymond Timothy tare da kaninsa.
Masu zafi
Samu kari