Latest
Gwamnatin tarayya ta fara shirin hana kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU) shiga yajin aiki. Gwamnatin ta samar da tawagar da za ta yi aiki a kan hakan.
A wannan labarin za ku ji cewa wasu yan ta'adda da aka zaton hayarsu aka yi sun kashe dan takarar kansila a jihar Kaduna, Raymond Timothy tare da kaninsa.
Masu zanga zangar Oktoba sun saka lokutan farawa a jihohin Najeriya. Matasa za su fito zanga zangar adawa da tsadar rayuwa a Najeriya a watan Oktoba.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun yi garkuwa da shugaban kungiyar NURTW a jihar Kaduna. Miyagun sun sake sace shi ne bayan ya yi kwanaki 60 a hannunsu.
Wani jigo a jam'iyyar APC ya fito ya kare shugaban kasa Bola Tinubu kan halin da ake ciki a kasar nan. Olatunbosun Oyintiloye ya bukaci 'yan Najeriya su kara hakuri.
Yan bindiga sun kai wani mummunan hari a yankin Janboka da ke karamar hukumar Maradun a jihar Zamfara inda suka sace mutane 40 da hallaka wasu guda biyu.
Gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun ya bayyana amfanin cire tallafin mai da Bola Tinubu ya yi a Najeriya inda ya ce hakan ya samar da rarar biliyoyi.
Ana fargabar mutane hudu da suka hada da wata mai shayarwa sun mutu a Gusau, jihar Zamfara bayan da wata motar tirela ta murkushe su a lokacin da suke kan babura.
Tsohon kakakin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, Ima Niboro, ya bukaci Aliko Dangote da ka da ya fifita samun riba a matatar man da ya mallaka.
Masu zafi
Samu kari