Latest
Yan Maulidi sama d 300 sun samu mummunan hadarin jirgin ruwa a jihar Neja yayin da mutane 150 suka rasu. Mutanen sun samu hadarin ne yayin tafiya Maulidi da dare.
A wani gagarumin mataki na yaki da rashin da’a, hukumar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da haramta duk wani nau’in cacar wasanni a jihar. Ta sanar da sababbin dokoki.
Iran ta kai hare haren Isra'ila a ranar Talata. Harin da Iran ta kai Isra'ila ya biyo bayan kashe shugaban Hamas da Hisbullah ne da Isra'ila ta yi a kwankin baya.
Duk da cewa tarihi ya nuna cewa a kasashe masu tasowa kamar Najeriya, mata na fuskantar matsaloli da dama wanda ke hana su bada gudunmawa ta fuskar siyasa ba.
Kungiyar Mandate Protection Vanguard (MPV) ta ba shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu shawara kan mutanen da ya kamata ya nada a matsayim ministoci a gwamnatinsa.
Hasashen yanayi da hukumar NiMet ta fitar a ranar Talata a Abuja ya nuna cewa za a zabga ruwa da tsawa a sassan jihohin Adamawa, Taraba, Sokoto, Kebbi, da sauransu.
Yan Najeriya sun yi martani ga Bola Tinubu kan jawabin da ya yi a ranar 1 ga Oktoba domin murnar yancin kasa. Atiku Abubakar ya yi martani ga Tinubu.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa ko kadan ba zai yi ritaya daga siyasa. El- Rufai ya ce zai dawo a shekarar 2027.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar ceto mutanen da 'yan ta'addan kungiyar Boko Haram suka yi garkuwa da su a jihar Borno da ke Arewacin Najeriya.
Masu zafi
Samu kari