Latest
Rahotanni sun bayyana cewa wani sufetan 'yan sanda ya yanke wuyan wani farar hula har lahira saboda ya hana shi N200 a Zango da ke gundumar Nasarawa, jihar Yobe
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya yi magana kan matsalolin da suka yiwa jam'iyyar PDP katutu a kasar nan. Gwamnan ya bukaci a daina kalamai masu kaushi.
Gwamna Malam Uba Sani ya ce sauya sheƙar ƴan siyasa sama da 200,000 daga PDP zuwa APC ya nuna yadda gwamnatinsa ta karbu a wurin maZauna jihar Kaduna.
Yan Maulidi sama d 300 sun samu mummunan hadarin jirgin ruwa a jihar Neja yayin da mutane 150 suka rasu. Mutanen sun samu hadarin ne yayin tafiya Maulidi da dare.
A wani gagarumin mataki na yaki da rashin da’a, hukumar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da haramta duk wani nau’in cacar wasanni a jihar. Ta sanar da sababbin dokoki.
Iran ta kai hare haren Isra'ila a ranar Talata. Harin da Iran ta kai Isra'ila ya biyo bayan kashe shugaban Hamas da Hisbullah ne da Isra'ila ta yi a kwankin baya.
Duk da cewa tarihi ya nuna cewa a kasashe masu tasowa kamar Najeriya, mata na fuskantar matsaloli da dama wanda ke hana su bada gudunmawa ta fuskar siyasa ba.
Kungiyar Mandate Protection Vanguard (MPV) ta ba shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu shawara kan mutanen da ya kamata ya nada a matsayim ministoci a gwamnatinsa.
Hasashen yanayi da hukumar NiMet ta fitar a ranar Talata a Abuja ya nuna cewa za a zabga ruwa da tsawa a sassan jihohin Adamawa, Taraba, Sokoto, Kebbi, da sauransu.
Masu zafi
Samu kari