Latest
A wannan labarin, hukumar tsaron fararen hula (DSS), ta fara binciken Sanata mai wakiltar ta Kudu a majalisar dattawa, Shehu Buba da alaka da ta'addanci.
Gwamna Charles Soludo na jihar Anambra ya amince da fara biyan sabon mafi karancin albashin N70,000 a karshen wannan watan Oktobar 2024 da muke ciki.
Gwamnatin tarayya ta yi kira ga 'yan Najeriya mazauna Lebanon da su dawo gida bayan da tashe tashen hankula suka kara ta'azzara a Gabas ta Tsakiya.
Wasu tulin magoya bayan jam'iyyar PDP sun fita zanga-zanga a babban ofishin hukumar zaɓe INEC na jihar Edo, sun bukaci a soke sakamakon zaɓen gwamna.
A wannan labarin, ranar Talata ne dan asalin jihar Kano, Kyaftin Mohammed Madugu ya tuko jirgin Emirates na farko zuwa Najeriya a cikin shekaru biyu.
Gwamnatin Bola Tinubu za ta sauke farashin shinkafa a jihohin Kano, Legas da Borno. Za a rika sayar da buhun shinkafa a N40,000 domin saukakawa al'ummar Najeriya.
Jam'iyyar APC ta samu tagomashi bayan dan majalisar wakilai na PDP ya sauya sheka zuwa cikinta. Dan majalisar na PDP dai ya fito ne daga jihar Abia.
Jam'iyyar APC ta samu koma baya a jihar Ondo bayan mambobinta sama da 200 sun sauya sheka zuwa PDP. Sun fadi dalilinsu na ficewa daga jam'iyyar mai mulki.
Wasu da ake zargin makiyaya ne sun kashe sojoji biyu da farar hula bakwai, ciki har da hakimin kauyen Eguma da ke karamar hukumar Agatu ta jihar Benue.
Masu zafi
Samu kari