Latest
Wasu daruruwan masu gudanar da zanga-zanga sun fito kan tituna domin nuna adawarsu da zaben shugabannin kananan hukumomin da ake gudanarwa a jihar Rivers.
Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya tabbatar da nadin 'yarsa, Helen Eno a matsayin 'First Lady' na rikon kwarya bayan mutuwar matarsa, Mrs Patience Eno.
Gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin Gwamna Malam Uba Sani ta martani kan rahotannin da ke cewa ta sake ciyo sabon bashin Naira biliyan 36.
Yan saɓda da haɗin guiwar dakarun wasu hukumomin tsaro sun kutsa kai cikkn daji, sun yi musayar wuta da ƴan ta'addan haramtacciyar ƙungiyar IBOB a Imo.
Tsohon gwamnan Rivers kuma Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ba 'ya'yan tsohon shugaban kasa, Buhari da wasu yan siyasa wa'adin makwanni biyu kan filayensu.
Kungiyar APC Akida Forum ta fito ta nemi afuwa a wajen karamin ministan tsaro, Bello Matawalle kan zanga-zangar da ta yi a hedkwatar EFCC domin a bincike shi.
Gwamna Caleb Mutfwang na jihar Plateau ya umarci wani basarake ya sauka daga mukaminsa domin gudanar da bincike wanda wata kungiya ta kalubanci matakin.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya gama tsara yadda zai yiwa majalisar ministocinsa garambawul, wasu majiyoyi sun bayyana iya abin da suka sani.
Wani abin fashewa ya tashi a sakatariyr jam'iyyar APC da ke birnin Port-Harcourt na jihar Rivers da sanyin safiyar ranar Asabar, 5 ga watan Oktoban 2024.
Masu zafi
Samu kari