Latest
Nuhu Ribadu ya kara tada wutar rikicin sarautar Kano da ake ta yi. Amma an ji yaron Muhammadu Sanusi II ya tanka Ribadu bayan kiran Aminu da Sarkin Kano.
Shugaban hukumar zabe ya sanar da sakamako bayan an yi zaben Ribas. Adolphus Enebeli ya ce jam'iyyar APP ta yi galaba a jihar Ribas a zaben ranar Asabar.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana matsayarsa kan zaben 2027 da wasu ke ta shirye-shirye domin neman takara inda ya ce a yanzu ya himmatu wurin inganta Najeriya.
Hukumar FCTA ta ba Ministocin Bola Tinubu da wasu manya wa'adi. FCTA za ta iya karbe filayen Sanatocin da ke ofis da sofaffi da ‘yan majalisar wakilai masu-ci.
Ana zargin wani matashi ɗan shekara 30 a duniya ya daɓawa amaryarsa wuƙa har lahira bayan wata taƙaddama ta haɗa su, ya kuma banaka mata wuta a Legas.
Sabon basarake a jihar Delta, Obi Epiphany Azinge ya gargadi fadawa game da kawo masa gulma musamman a cikin fadarsa inda ya ce ko kusa ba zai lamunta ba.
Rahotanni suj nuna cewa wasu miyagu sun buɗe wuta a yankin ministan harkokin Abuja, Nyesom Wike a jihar Ribas tun kafin isowar malaman zaɓe yau Asabar.
Kalu Aja ya kawo shawarar karya abinci a cikin 'yan watanni. Idan ‘yan kasuwa su ka samu $1 a kan N2000, masanin tattalin arzikin ya ce abinci zai sauko.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya biya ma'aikatan da suka yi ritaya a jihar bashin kudaden da suka biyo tun daga shekarar 2011. 'Yan fansho sun samu kudi.
Masu zafi
Samu kari