Latest
Akalla gidaje 80 ne sukadulmiye a ruwa sakamakon ambaliyar da ta afku a karamar hukumar Langtang ta Kudu a jihar Filato. An nemi daukin gwamnatin jihar.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Benue ta lashe zaben kananan hukumomin da aka gudanar a jihar. APC ta lashe dukkanin kujerun ciyamomi da kansiloli.
Gwamnatin jihar Kwara ta nemi mazauna yankunan tekuna da su yi kaura zuwa kan tudu yayin da ake ci gaba da zabga ruwan sama na tsawon kwanaki biyar.
Shugaban kasa Bola Tinubu na shirin yin wani gagarumin sauyi a majalisar ministocin kasar nan inda zai bayyana jerin sunayen ministocin da sababbin ministoci.
Fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Ahmed Mahmud Gumi ya nuna damuwa kan ayyukan yan bindiga inda ya ce sun sauya salon fadansu da aka sani a baya.
An samu tashin gobara a babbar kasuwar Kantin Kwari da ke jihar Kano a daren ranar Asabar. Gobarar wacce ta tashi, ta lakume shaguna masu yawa a kasuwar.
Akwai manyan ‘yan siyasar Kano da ke goyon bayan Bola Ahmed Tinubu yayin da hankali ya karkata kan zaben shugaban kasa na shekarar 2027 da ke tafe nan da watanni 28.
Sanata Shehu Sani ya yabawa karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle da hadimin Bola Tinubu a bangaren tsaro, Mallam Nuhu Ribadu kan yaki da ta'addanci.
Kungiyar 'yan kwadago ta koka kan yadda gwamnatin Neja ke yiwa malamai rikon sakainar kashi a kan abin da ya shafi walwalarsu yayin da gwamnatin ta yi martani.
Masu zafi
Samu kari