Latest
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya yi magana kan tallafin da ya samu daga wajen gwamnati yayin da yake gina matatar mai.
Akalla gwamnonin jihohi 16 ne a Najeriya suka maka hukumar yaki da cin hanci ta EFCC a gaban Kotun Koli da ke birnin Tarayya Abuja kan dokar da ta samar da ita.
A cikin bidiyon, an ji wata mata ta na ihu tare da rike daya daga cikin jami’an filin jirgin inda ta zarge shi da yunkurin cin zarafinta da kuma neman cin hanci.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi alhinin kisan da 'yan bindiga suka yi wa jami'an tsaro na rundunar Askarawan Zamfara a wani harin kwanton bauna.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda ya kai ziyarar ban girma ga Muhammadu Buhari a Daura bayan dawowa daga London. Dikko Radda ya gana da Buhari a Daura.
Gwamnatin tarayya karkashin shirin shugaban nasa na P-CNG, ta kaddamar da shafin da matasa za su nemi tallafin Keke-Napep 2,000 da za ta rabawa matasa.
Babbat kotun tarayya da ke zamanta a birnin Abuja ta yi hukunci kan shari'ar da jam'iyyar Labour Party ta shigar da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Hukumar alhazai ta kasa ta gano yadda aka yi algus wajen kula da mahajjatan 2024, inda yanzu haka ake shirin biyan wani kaso na kudin aikin hajji ga alhazan.
Shugabar ma'aikatan Gwamnatin Tarayya, Didi Walson-Jack ta sake dawo da taken ma'aikatan Najeriya domin karawa musu kaimi a aikinsu na yau da kullum.
Masu zafi
Samu kari