Latest
Kungiyar ACF ta bayyana cewa sun fara daukar matakan da za su magance karuwar rashin tsaro da rarrabuwar kai tsakanin mazauna Arewacin kasar nan.
Yayin da ake shirye-shiryen zaben 2027, Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya shawarci jiga-jigan APC su hada kai wurin samun nasara a zaben kananan hukumomi.
Hukumar sadarwa ta NCC ta sanar da cewa za ta hukunta attajirin duniya Elon Musk bayan kamfaninsa na Starlink ya kara kudaden da yake caja ba tare da izini ba.
Yan sanda sun yi musayar wuta da yan bindiga a kananan hukumomin Katsina kuma sun ceto mata da yara kanana daga kamun masu garkuwa bayan tafka kazamin fada.
Guda daga cikin jiga-jigan jam'iyyar NNPP, Buba Galadima ya bayyana cewa jama’a ba su fahimci bayanin da Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya yi kan takara da Obi ba.
Mayakan Boko Haram sun kai wani mummunan hari kan rundunar sojoji da daren ranar Litinin 7 ga watan Oktoban 2024 inda aka rasa rayuka da dama yayin harin.
Da alama kungiyar fafutuka ta Hezbollah da ke Lebanon ta gaji da yadda Isra'ila ke taka ta wajen kai hare-hare Lebanon da sauran wuraren da ke da alaka da ita.
Shugaban Izala Sheikh Abdullahi Bala Lau ya yi rashi yayin da surukarsa mai suna Hajiya Zainab ta rasu. Za a yi janazar surukar Sheikh Bala Lau a Adamawa.
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya lissafa abubuwa 5 da ake so mutum ya yiwa mahaifinsa idan ya rasu. Na 3 na da muhimmanci.
Masu zafi
Samu kari