Latest
Gwamnatin tarayya ta kara tabbatar da cewa za ta fatattaki yan ta'adda da su ka hana jama'a zaman lafiya, musamman a yankin Arewa maso Yammacin kasar nan.
Tsohon Akanta janar na Najeriya, Anamekwe Nwabuoku ya shiga yarjeniniya domin kawo karshen shari'ar da hukumar EFCC ke yi da shi a kotun kasar nan.
Shugaban kamfanin man fetur na Najeriya (NNPCL), Mele Kyari ya yi tsokaci kan ribar da masu fasa kwaurin mai suka rika samu kafin a cire tallafin mai.
An samu aukuwar wani mummunan hatsarin mota a karamar hukumar Ibadanya jihar Oyo. Hatsarin wanda ya auku da safiyar ranar Litinin ya salwantar da rayukan mutum hudu.
Sabon shugaban tsagin PDP na ƙasa, Mohammed Yayari ya ce an naɗa shi ke domin ya dawo da babbar jam'iyyar ka ganyarta, ya ce zai yi aiki tukuru ba kama hannun yaro.
Rundunar yan sanda ta tabbatar da cewa an harbe shugaban yan sanda a jihar Delta. Yan bindiga sun harbe dan sanda mai matsayin DPO da wasu tarin jami'ai.
Shugaban wani tsagin jam’iyyar PDP, Yayari Mohammed ya bayyana ceewa ya kama aiki bayan tsagin kwamitin gudanarwar jam’iyyar ya nada shi sabon mukamin.
Rikici ya balle tsakanin dabar Gurgun Daji da wata dabar daban, wanda ya jawo hallaka daya daga cikin jagororin yan ta'adda da su ka addabi mazauna Zamfara.
Yan kwallon Najeriya sun makale a filin jirgin saman Libya yayin da za su buga wasa. Libya ta ce matsalar sufuri ce ta jawo kuma su ma sun samu matsala a Najeriya.
Masu zafi
Samu kari