Latest
Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayar da kyautar makarantar sakandare ta Musulunci ta Rikadawa, wadda gidauniyar Kwankwasiyya ta gina ga gwamnatin jihar Kano.
Ministan tsaro, Mohammed Badaru ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na kokarin kawo karshen rikicin manoma da makiyaya a jihar Plateau da ke yankin Arewa ta Tsakiya.
Mai martaba Ooni na Ife ya bayyana yadda aka fatattake shi a fadar mai martaba Oba na Iwo Abdulrasheed Akanbi. Ooni na Ife ya ce ba zai kara kai masa ziyara ba.
Rundunar ‘yan sanda ta ce wadda ake zargin tana fuskantar tambayoyi ne a yayin da masu bincike ke kokarin bankado kungiyar 'yan ta'addan da za ta kaiwa alburusan.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta bayyana dalilin da Sanata mai wakiltar Kwara ta Kudu, Oyeyola Ashiru ke neman a rufe ta.
Ajali ya yi kira, mai taimakawa tsohon minista na musamman, Ndifreke Mark ya kwanta dama, ƴan sanda sun fara binci bayan ɗauko gawarsa a daƙin Hotel a Abuja.
Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya yi takaicin karuwar rashin tsaro da ke kamari a fadin kasar nan, ya nemi gwamnati ta dauki mataki.
Yan bindiga sun kai hari a Anambra inda suka bude wuta kan mutane. Yan bindiga sun kashe mutane goma yayin da suka mai hari garin. Yan sanda sun fara bincike.
Hukumar da ke yaki da masu yi wa kasa zagon kasa (EFCC) ta sake gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kwara, Abdulfatah Ahmed a gaban kotu kan badakalar kudade.
Masu zafi
Samu kari