Latest
Bayan tsawon lokaci yana wasn buya, EFCC ta tsare tsohon gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello bayan ya miƙa kansa a hedkwatar hukumar da ke Abuja.
Shugaban Majalisar, Godswill Akpabio ya nada Kawu Sumaila shugaban kwamitin albarkatun mai domin maye gurbin marigayi Sanata Ifeanyi Ubah da ya rasu.
Tsohon hadimin shugaban kasa, Doyin Okupe, ya bayyana cewa shugabancin Najeriya ba zai koma yankin Arewa ba a zaben 2027, inda ya ce akwai boyayyiyar yarjejeniya.
A wannan labarin, za ku ji cewa fadar shugaban kasa ta bayyana cewa an kammala shirye-shiryen sayar da matatun mai huɗu mallakar gwamnati domin kara tace mai.
A baya mun wallafa cewa gwamnatin jihar Kaduna ta garkame wasu ofisoshin manyan bankuna da wuraren cin abinci da wasu kamfanoni da su ka hada da otal.
Tsohuwar Minista Uju Kennedy-Ohanenye ta koma kotu bayan da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kore ta daga aiki, inda ta bayyana kudirinta na tabbatar da adalci.
Kungiyar tattara bayanan gwaninta watau GWR ta tabbatar da mutuwar mutumin da ya fi kowa tsufa a duniya, John Tinniswood, yana da shekara 112 da haihuwa.
An yi haka ne duk da ana takaddama a kan waye Sarkin Kano, lamarin da gwamnatin tarayya ta shiga tare da bayyana goyon bayanta muraran ga Sarki na 15, Aminu Ado.
Mutum 5 sun rasa rayukansu da wasu jiragen ruwa guda biyu suka yi taho mu gama a ƙaramar hukumar Warri ta Kudu a jihar Delta, wasu fasinja 20 sun ɓata.
Masu zafi
Samu kari