Latest
Kotu ta jingine dakatar da shugaban hukumar hukumar karɓar korafe-korafe da rashawa a Kano, Muhuyi Magaji Rimingado da kotun ladabar da ma'aikata ta yi.
DSS ta kama Mustapha Bina bisa rahoton harin tawagar gwamna Bago. NUJ ta shiga tsakani don sako shi yayin da Prestige FM ta nemi afuwa kan kuskuren labarin.
Mai martaba Muhammadu Sanusi II ya yi zaman fada a Kano duk da jibge jami'an tsaro. Yan sanda sun cika fadar Kano da Bichi yayin da ake shirin raka sarkin Bichi.
Da safiyar yau Juma'a 6 ga watan Disambar 2024 aka sanar da labarin rasuwar malamin Musulunci, Sheikh Muyidden Ajani Bello wanda ya rasu yana da shekaru 84.
Shugaba Bola Tinubu ya jawo aikin sama da Naira triliyan 4 a masarautar Borgu da ta ba shi Jagaba. Kamfanin Brazil zai zuba hannub jarin $2.1bn a Borgu.
Sheikh Muyideen Bello ya rasu yana da shekaru 84. Fitaccen malami ne da ya yada addinin Musulunci, yana jan hankalin jama’a kan kyawawan dabi’u da gaskiya.
Sakataren gwamnatin jihar Kano ya bayyana cewa sun yi matuƙar mamaki da suka samu labarin jami'an tsaro sun hana shiga da fita a fadar sarkin Kano.
Gwamnan Imo, Hope Uzodinma ya yi kira ga ƴan Najeriya kada su zauna a duhu suna sukar abin da ba su da ilimi a kansa, ya buƙaci mutane su karanta kudirin haraji.
"Dole ne gwamnonin Arewa su farka." Tsohon dan takarar shugaban kasa ya ce kudirin harajin Tinubu ya bankado matsalolin Arewa, kuma ya dace a magance su.
Masu zafi
Samu kari