Latest
APC ta yi martani ga kungiyar TNN mai bukatar Goodluck Jonathan ya kara da Bola Tinubu a zaben 2027. TNN ta ce ta balle ne daga APC domin kafa adalci.
EFCC ya yi martani a kan labarin kai samame gidan dan majalisar Kaduna, Bello El Rufa'i. Martanin na zuwa bayan rahoton kama N700bn a gidan dan majalisar.
A cikin shekarar 2024, gwamnonin jihohi 12 na Arewacin Najeriya sun kashe N698.87bn kan kudaden gudanarwa, inda suka samu N205.63bn daga kudaden shiga.
Sojojin da ke mulki a Nijar sun kwace ikon sarrafa ma'adanai wajen kamfanin Faransa. Sojojin sun ce za su cigaba da juya arzikinsu da kansu maimakon Faransa.
Sanatocin Kudu maso Kudu sun amince da kudirin gyaran haraji, sun kada kuri’ar goyon bayan Akpabio, tare da neman a guji kabilanci wajen muhawara kan kudirin.
Babban kotun Jigawa ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wasu mutane hudu kan kisan Salamatu Musa bisa zargin sihiri, sun samu damar daukaka kara.
Dan takarar gwamna a jam'iyyar YPP a zaben jihar Edo ya shiga matsala bayan kotun majistare ta daure kan zargin bata suna da cin zarafin wata matar aure.
CBN ya yi karin haske kan shirin ritayar ma'aikata 1000. Bankin ya musanta cewa shi ya tilasta masu ajiye aiki. Sannan ya fadi dalilin ware N50bn kudin sallama.
An samu sabani a majalisa tsakanin Sanatoci a kan kudirin harajin Bola Ahmed Tinubu. Kalaman Akpabioda Barau Jibrin sun saba da juna kan dakatar da kudirin.
Masu zafi
Samu kari