Latest
Hukumar yaki cin hanci da rashawa da yi wa tattalin arziki zagon kasa (EFCCf ta samu nasarori a ayyukan da take yi na yakar masu sace kudaden jama'a a Najeriya.
Tsohon ministan harkokin matasa da wasanni, Barista Solomon Dalung ya ce gwamnatin Buhari ts yaudar ƴan Najeriya kuma ta ci amanarsu na shekaru takwas.
Tsohon shugaban APC, Salihu Lukman ya bukaci Obasanjo, Buhari, Gowon, IBB, Jonathan, Abdussalam Abubakar su taru su kifar da Tinubu a zaben 2027.
Shugaba Tinubu ya amince da zirga-zirgar jirgin kasa kyauta a Najeriya daga 20 ga Disamba zuwa 5 ga Janairu domin rage nauyin sufuri yayin bukukuwan Kirsimeti.
Shugaba Bola Tinubu ya dage ranar gabatar da kasafin kudin 2025 da aka sanya zai yi a ranar Talata. Sai ranar Laraba Tinubu zai gabatar da kasafin kudin 2025.
Gwamnatin tarayya ta sauya sunan Jami’ar Abuja zuwa Jami’ar Yakubu Gowon don girmama tsohon shugaban kasa. Kudurin yana jiran amincewar majalisar tarayya.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce ba shi da alaƙa da wani shafin yanar gizo da ake yaɗawa cewa shi ne zai ba da tallafin N65,000.
Kasuwar fetur daga matatar Dangote ta na kara bunkasa. Mataimakin shugaban sashen man fetur da gas na Dangote, Devakumar Edwin ya tabbatar da haka.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya jagoranci taron majalisar zartaswa ta tarayya (FEC). Tinubu na jagorantar taron ne wanda ake tunanin shi ne na karshe a 2024.
Masu zafi
Samu kari