Latest
Gwamnatin Tinubu ta na kara karbo aron kudi a kasar nan. Wannan na zuwa duk da yawan basussukan da aka karba a cikin shekarar da muke ciki ta 2024.
Jam'iyyar APC ta yi martani kan ziyarar da Rabi'u Kwankwaso da Donald Duke suka kai ga Obasanjo a kan siyasar Najeriya. APC ta ce ziyarar ba za ta ba ta tsoro ba
ECOWAS ba ta ji dadin dagewar kasashe uku na ficewa daga cikinta ba. Nijar, Mali da Burkina Faso sun jaddada kudirinsu na barin kungiyar baki dayanta.
Jami'ar Sule Lamido ta amince da nazarin wakokin Nura M Inuwa. Mawakin ya bayyana wakokin da za a bincika, ciki har da "Hindu" da "Bakin Alkami."
Gwamnaonin Arewa da manyan 'yan siyasa sun halarci jihar benue wajen kaddamar da asakarawa 5,000 da za su rika yaki da 'yan bindiga da sauran miyagu a jihar.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya amince da kafa sabuwar ma'aikatar kula da kiwon dabbobi. Gwamnan ya umarci a samar da dukkanin abubuwan da take bukata.
Kannywood ta yi rashin jarumi Baba Ahmadu (Hedimasta) na shirin Dadin Kowa. 'Yan Kannywood sun fito sun yi ta’aziyya, suna fatan Aljanna ce makomarsa.
Mai alfarma sarkin Musulmi ya jagoranci raba zakka a jihar Jigawa. Jigawa ta yi fice wajen raba Zakka a Najeriya. Gwamna Namadi ai taimaki shirin zakka.
Kotun da ke sauraron shari'ar ƴan Boko Haram ya saurari shari'ar mutane 325. An yi zaman kashi biyu karo na biyar da shida a Neja. An yanke hukunci iri biyu.
Masu zafi
Samu kari