Latest
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Atiku Abubakar, ya aikada sakon taya murna ga Muhammadu Buhari yayin da ya cika shekara 82 a duniya. Ya yi masa addu'a.
Babbar kotun jihar Osun ta dakatar da Gwamna Ademola Adeleke na jihar daga naɗa sabon sarkin masarautar Ijesa Land bayan rasuwar Oba Gabriel Aromolaran.
Tsohon mai magana da yawun shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi shagube ga Olusegun Obasanjo. Garba Shehu ya caccaki Obasanjo kan maganganun da yake yi.
Sanata Monday Okpebholo ya rusa dukkan hukumomin da ke karƙashin gwamnatin jihar Edo, ya umarci shugabanni da mambobi su miƙa kayan da je hannunsu.
Matsalar rashin aikin yi na matasa a Afirka ta fi yawa a Afirka ta Kudu da Angola, duk da albarkatun ƙasa da yawan matasan nahiyar. Legit Hausa ta jero kasashe 7.
Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero ya nuna damuwa kan yadda yan daba suka addabi al'umma wanda yake sanadin rasa rayukan al'umma a jihar.
Dan wasan Najeriya, Ademola Lookman da ya zamo zakaran dan kwallo a Afrika ya bayyana gwagwarmayar da ya yi a baya. Ya ce an sha masa dariya saboda gazawa
Matar shugaban kasa, Sanata Remi Tinubu ta raba tallafin miliyoyin kudi ga tsofaffi a Arewa, Gombe da Nasarawa. Tsofaffi 500 ne suka samu tallafin N50m.
Majalisar Wakilai ta fara bincike kan rashin kawo tarakta 2,000 da injinan noma 100, da darajarsu ta kai N111.8bn duk da kashe kuɗi don inganta tsaron abinci.
Masu zafi
Samu kari